- Labarai
Mutane 25 Sun Rasa Rayukansu Bayan Kifewar Kwale-kwale a Jigawa
Akalla mutane 25 ne suka rasa rayukansu sakamakon kifewar wani kwale-kwale a ƙaramar hukumar Guri ta Jihar Jigawa, da ke…
Karanta » - Labarai
’Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Biyu, Sun Sace Shanu Sama da 100 a Kano
Wasu ’yan ta’adda dauke da makamai sun kai mummunan hari a wasu ƙauyuka da ke ƙarƙashin ƙaramar hukumar Tsanyawa ta…
Karanta » - Labarai
Kwankwaso Ya Umurci A Bai Wa Ya’yan Marigayan Yan’ Majalisa Tikitin Takarar Maye Gurbi
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayar da umarnin ba…
Karanta » - Labarai
Sheikh Alkali Salihu ya Caccaki Sabuwar Dokar Haraji
Babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Alkali Abubakar Salihu na Zaria, ya bayyana adawarsa ga sabuwar dokar haraji da gwamnatin Najeriya…
Karanta » - Labarai
Harin Amurka Ya Tarwatsa Sansanin Yan Bindiga a Sokoto
A yau ne rahotanni suka bayyana cewa an kai wasu hare-hare a sassan dazukan Ƙaramar Hukumar Tangaza da ke Jihar…
Karanta »




