rikicin Iran da Isra’ila
- Duniya
Iran Ta Ki Yanke Shawara Kan Tattaunawa da Amurka
Har yanzu Iran ba ta bayyana matsayarta kan ko za ta halarci tattaunawar da Amurka a Pakistan ba, duk da…
Karanta » - Duniya
Harin da aka kai Iran ya lalata wurin bautar Yahudawa
Harin jirage marasa matuƙa da aka kai a Tehran ya lalata wani wurin bautar Yahudawa, yayin da aka ji karar…
Karanta » - Duniya
Wa’adin da Trump ya bai wa Iran kan mashigar Hormuz ya kare yau
A yau ne wa’adin da shugaban Amurka, Donald Trump, ya bai wa Iran domin ta bude mashigar Strait of Hormuz…
Karanta » - Duniya
Trump Ya Bai Wa Iran Wa’adin Kwana Biyu Ta Amince da Yarjejeniya
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bai wa Iran wa’adin kwanaki biyu ta amince da wata yarjejeniya tare da buɗe mashigar…
Karanta » - Duniya
Makaman Rokar Iran Sun Fada Tsakiyar Isra’ila
Wasu makaman roka da Iran ta harba sun fada a yankuna masu cunkoson jama’a a tsakiyar Isra’ila da safiyar yau…
Karanta » - Duniya
Isra’ila Ta Janye Sunan Ministan Iran Daga Jerin Hari
Rahotanni daga wasu kafofin watsa labarai sun bayyana cewa gwamnatin Isra’ila ta cire sunan Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Aragchi,…
Karanta » - Duniya
Iran Ta Kai Sabbin Hare-Hare Kan Cibiyoyin Soji Da Na Nukiliyar Isra’ila
Iran ta sanar da kai wasu sabbin hare-hare kan cibiyoyin soji da kuma wuraren masana’antu da ke da alaƙa da…
Karanta » - Duniya
Bahrain Ta Fuskanci Mummunan Harin Makamai a Yau
Kasar Bahrain ta fuskanci wani mummunan hari a yau Talata bayan da rahotanni suka ce makamai masu linzami daga Iran…
Karanta » - Duniya
Iran Ta Harbo Jirgi Maras Matuki a Sararin Samaniyar Tehran
Rundunar juyin juya halin Iran ta sanar da cewa ta harbo wani jirgi maras matuƙi samfurin Hermes a sararin samaniyar…
Karanta »








