Siyasa
Shafin yan siyasa da jam’iyar su wanda Hausa360 ta wallafa
-
INEC Ta Sanya 20 ga Fabrairu 2027 a Matsayin Ranar Zaben Shugaban Kasa
Hukumar zabe ta kasa ta ayyana ranar 20 ga Fabrairu, 2027 a matsayin ranar gudanar da zaben shugaban kasa na…
Karanta » -
Kotun daukaka kara ta tabbatar da dakatarwar sanata natasha
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da dakatarwar da Majalisar Dattawan Najeriya ta yi wa Sanata mai wakiltar…
Karanta » -
Tsohon Gwamnan Bauchi: A Ci Gaba da Ayyuka, Ba Bincike ba
Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi, Ahmad Adamu Mu’azu, ya shawarci duk wata gwamnati da za ta karbi ragamar mulki a jihar…
Karanta » -
Majalisar dattawa ta rage lokacin sanar da ranar zabe
Majalisar Dattawan Najeriya ta rage wa Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) lokacin da doka ta tanada na fitar da…
Karanta » -
APC Ta Bukaci Nyesom Wike Ya Ajiye Muƙaminsa na Ministan Abuja
Rikicin siyasa ya ɓarke tsakanin Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, da Sakataren Jam’iyyar APC na ƙasa, Ajibola Bashiru,…
Karanta » -
Matashin Dan Siyasa Ya Bawa Marayu, Miliyan 7 Tallafi a Geidam
By Hassan sani saidu Garin Geidam na Jihar Yobe ya cika da murna da farin ciki a yau yayin da…
Karanta » -
Gomnan Kano Abba ya ba wa ko wane maniyyaci tallafin N500,000
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bai wa kowane maniyyaci daga Jihar Kano tallafin naira dubu ɗari biyar domin…
Karanta »









