Mutane 26 ne ke dauke da cutar COVID 19 a Nigeria

Hukuma NCDC sun tabbatar da mutane 26 ke dauke da cutar COVID19 a safiyar yau

Hukuma NCDC sun tabbatar da mutane 26 ke dauke da cutar COVID19 a safiyar yau, masu dauke wannan cutar suna rayuwa ne a jihohin Lagos, Abuja, Oyo, Ogun, Ekiti.

izuwa yanzun babu wani tabbacin masu dauke da cutar a Arewacin Nigeria.

A shafin NCDC na kafar sada zumunta na Twitter sun wallafa cewar a safiyar yau Lahadi an samu mutun 1 daga jihar Oyo wanda yake dauke da cutar ta COVID19

Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group Twitter : Hausa360 Twitter Facebook: Hausa360 Facebook Instagram : @Hausa360 YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi.

Author

  • Popularly known as Yahmis Yahaya a Media Technology Professional and Journalist with extensive experience in digital media, broadcasting technology, streaming services, and online publishing. He specializes in leveraging technology to enhance news production, content distribution, and audience engagement. As the Founder of Hausa360 Media and a media technology practitioner, he is passionate about digital journalism, technology reporting, media innovation, and the use of emerging technologies to strengthen information access and public communication.

Exit mobile version