A Litinin da ta gabata, mun tsaya daidai inda aka ce: Wannan bayani na matarsa, maimakon ya huce masa zuciya…
Karanta »Zinatu Matar Gwamna
Shafine na musamman akan littafi mai suna Zinatu Matar Gwamna wanda babban marubuci kuma Dan Jarida wanda kuka fi sani da suna Bashir Yahuza Malumfashi ya wallafa.
Zamu rika kawo mu wannan littafi ne sau biyu a cikin sati acikin ranakun Litinin da Laraba.
A zaune bisa tabarma ’yar Jibiya, Malam Nakande ne. Gefe guda kuwa, kwanonin tuwo da miya ne ke aje, ya…
Karanta »Firgigit, Zinatu ta waiga baya, mahaifiyarta Tabawa ta k’wala mata tsawa, saboda ganin da ta yi mata cikin tagumi. Wannan…
Karanta »“Ina son ki gane yanayin al’adunmu da na addininmu.” Inji Balaraba. “A k’asar Hausa, saboda tasirin addini, yarinya da ta…
Karanta »Zaune take bisa ’yar k’aramar kujerar mata. A gabanta, tsibin kwanukan abinci ne tare da tukwanen da ke dank’are da…
Karanta »