Yarima Philip, mijin sarauniyar england ya mutu

A Yau Juma’a shafin masarautar england ta wallafa mutuwar yarima Philip a shafin ta na nakafar sada zumunta na Twitter wanda suka sanar cewa yarima ya mutu ne a babban fadar mai suna Windsor Castle.

Sarauniyar ta sanar cewa yarima ya mutu cikin fadar Windsor kuma dukkanin al’umar masarautar england suna tare da dukkanin al’uman duniya alhnin rashin yarima.

Ga sanarwar kamar haka:

 


 

Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group Twitter : Hausa360 Twitter Facebook: Hausa360 Facebook Instagram : @Hausa360 YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi.
Exit mobile version