Fatima Sa’id Abdullahi wadda aka fi sani da Bintu a shirin fim mai dogon zango, Dadin kowa na tashar AREWA24 Ta rasu yau lahadi misalin karfe biyu na rana, Sakamakon jinya da ta dade tana yi.
Za ayi jana’izarda a Hotoro wajen matrix. Allah ya jikanta da rahma Amin.
Zamu kamu karin bayani da zarar mun samu