Tuni gwamnatin Nijeriya ta kafa hukumar da za ta fitar da bayanai dalla-dalla kan yadda ’yan ƙasar za su amfana da sabon tsarin Consumer Credit Scheme, na bai wa ƴan ƙasar basussukan abubuwan buƙata masu muhimmanci kamar gidaje da ababen hawa, su dinga biya a hankali.
Mun yi sharhi kan yadda za ku amfana da wannan tsari, da abin da yake nufi, kamar yadda Fadar Shugaban Ƙasa ta fayyace.
Sauran labarin yana nan tafe….