Yanzu yanzun rahoton da muka samu daga kasar chad na cewa shugaban kasar Idriss Deby ya mutu sakamakon rauni da yaji a filin daga
Shugaban kasar Chadi Idriss Deby ya mutu