Safara’u ta baiwa yan kannywood hakuri tare kuma da yin nadamar babban kuskuren ta

Safara’u Kwana Casain Jaruma a masana’ar Kannywoood wanda a kwanakin baya tayi waka mai sunan Kwalelenka in da tayi kalamai kamar haka Tabar Sana’ar wa yan Wahala.

A wani hirar da jaruman tayi tare da Hadiza Gabon a cikin shirin ta na Gabon’s Room Talk Show da takeyi a YouTube ta shaida mana cewa Safara’u ta baiwa yan kannywood hakuri tare kuma da yin nadamar babban kuskuren ta na yin bidiyo na batsa in da tace kaddarace kuma kuskure ne.

Ga cikakken hiran kamar haka akan YouTube: https://www.youtube.com/watch?v=nQS3fwHqibY

Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group Twitter : Hausa360 Twitter Facebook: Hausa360 Facebook Instagram : @Hausa360 YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi.
Exit mobile version