Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayar da sabon asibiti da ya gina mai suna AMANA Hospital dake kano kyauta dan a gudanar da ayyukan ceto na cutar annobar COVID19.
Saifullahi Hassan daya daga cikin masu taimakawa wa Kwankwaso yace asibitin tana dauke da kayakin ayyuka kamar gadaje 60 da sauran kayan aiki,
Yakara da cewa asibitin na kan titin miller dake Bompai acikin garin Kano.