A wani sanarwa daga shafin Aliyu Maiwake Garo na Facebook ya wallafa cewa ya jagoranci kunguyoyin jam’iyar PDP sun koma tafiyar jam’iyar APC domin marawa Gawuna da Garo baya don nasara a zabe mai zuwa.
Munyi kokarin muji ta bakin sa kai tsaye amma hakan bai samu ba, da zarar mun samu karin bayani zamu sanar da ku.