Kotu ta daure wata mata shekaru 102 a gidan yari

Koto ta daure wata matsakaiciyar mata mai kimanin shekaru 38 a gidan yari daurin shekaru dari da biyu. Kotun ta samu matar mai suna Kiristina ne da laifin tarewa da dan shekaru 12 sannan kuma ta bashi tabar wiwi ya cake.

Kotun dake a jihar Nebraska a kasar Amurka, ta bayyana cewar sai matar tayi shekaru 64 a daure idan ta gyara halinta sannan za a dubua yuwuwar sassauta mata wannan hukunci.

Matar dai ta zakkewa yaron mai shekaru 12 a lokacin da ya shigo gidanta tare da ‘yarta mai shekaru 13. Matar ta baiwa yaron tabar wiwi ya sha ya kwale sannan ta dinga aikata masha’a da shi cikin dare

Daga
Scoop News

Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group Twitter : Hausa360 Twitter Facebook: Hausa360 Facebook Instagram : @Hausa360 YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi.
Exit mobile version