Hukumar DSS ta bude shafukan sada zumunta dan yin aiki tayi wa sanarwa me taken “DSS SOCIAL MEDIA HANDLES DEBUT” wannan sanarwan tayi shine akan shafin Twitter tabayyana hannayenta a kan kafafun sada zumunta na Twitter, Facebook, Instagram.
Ga hannayen kamar haka
Twitter: @OfficialDSSNG
Facebook: OfficialDSSNG
Instagram: @OfficialDSSNG
Sanarwar tafitone ta hanun mai magana da yawun hukumar ta DSS Peter Afunanya, PhD, fsi a ranar 6 maris 2023.