Da a yi sallar juma’a da eid a Bauchi da Kano

Gwamnatin jihar Bauchi da Kano sun amince da kawar da dokar hana Sallah aciki Jama’a

Jihohin biyu sun yanke wannan hukuncin ne bayan sun amince da shawarwarin da malamai suka basu dangane ga yin Sallar Juma’a da Eid batare da karya doka ba.

Jihohin biyu sun amince ayi sallar Eid amma banda yin bukukuwan Eid wanda suka hada da hawan daushe da sauran al’adu a fadin Jihohin domin kare lafiyar al’umma da hana yaɗuwar cutar COVID19.

Jihohin biyu sun amince da bin doka a kan kowa zai sanya abun rufe baki da kuma kiyaye dokar bada tazara tsakanin al’uma.

Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group Twitter : Hausa360 Twitter Facebook: Hausa360 Facebook Instagram : @Hausa360 YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi.
Exit mobile version