Babban bankin Nigeria waton Central bank ta amince da umurnin kotu akan a cigaba da karban stofoffin kudi Naira 200, 500 da 1000 har zuwa 31 disamba 2023.
Babban bankin tayi wannan sanarwan ne a yau litinin 13 ga watan maris 2023 ta hanun Daraktan sadarwa na babban banki Isah Abdulmumin ya fitar.
A ranar 3 Maris 2023 ne da babban kotun Supreme Court ta umurci babban bankin da ta bada dama a cigaba da karban tsofoffin kudin.