Bikin cika shekaru 10 na sarkin Wase na 14 YAHAYA SHUAIBU Talata, 17th Nuwamba, 2020 Hotuna na gani na fada daga bikin cika shekaru 10 na sarkin Wase na 14 Sarkin Wase tare da sauran Sarakuna Maryam Muhammad Sambo SARKIN WASE HRH DR. MUHD SAMBO II TARE DA MAI TULA HRH ALH ABUBAKAR ABUBAKAR SARKIN WASE HRH DR. MUHD SAMBO II TARE DA MAI TULA HRH ALH ABUBAKAR ABUBAKAR Maimartaba Sarkin Wase Dr. Muhammad Sambo Haruna tare da Sohon Gomnan jahar Bauchi kuma sohon shugabar jamiyar PDP na kasa H.E Ahmed Adamu Muazu (Walin Bauchi) Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group Twitter : Hausa360 Twitter Facebook: Hausa360 Facebook Instagram : @Hausa360 YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi. Labarai masu alaƙa Gwamnan Katsina Zai Fara Rage Kashi 7% daga Albashin Ma’aikatan jiha An tallafawa Yara Masu Zanga Zangar Yinwa da Tsadar Rayuwa Da Naira Miliyan 2