Ajiya talata muka samu labarin rasuwar daya daga cikin iyaye Jarumai na masana’antar Kannywood wato Umar Yahaya Malumfashi wanda akafi sani da Yakubu Kafi Gwamna.
A Yau Laraba an gabatar da Jana’izar sa a kano.