Al’umar Manzon Allah sunyi Allah wadai da Sahara Reporters saboda batacin da sukayi da fiyeyyen Halitta a shafukan su na yanar gizo,
A jiya Kampanin dillancin Labarai na Sahara Reporters suka wallafa wani labarai wanda batancine ga fiyeyyen hali a shafin su na social media da kuma yanar gizo nasu.
Tuni Al’umar musulmi sukayi cha sukayi Allah wadai da Sahara Repoters suka dauki aniyar kawo karshen shafukan sahara reporters a kan yanar gizo wanda ya jawo wa kampanin hasaran mabiya musulmai.