Allah yayiwa shahararren mai kama barayi Ali Kwara Azare rasuwa yau Juma’a.
Ya rasu ne bayan jinyar da yayi a garin Abuja babban birnin tarayyar Nijeriya
Ya rasu ya bar mata daya da yara hudu da kuma sauran iyalan sa.
Marigayi Ali Kwara dan jihar dan mutumin Azare ne karamar hukumar Katagum dake Bauchi.