Shugaban Ma’aikata na fadar shugaban kasara Nigeria Muhammadu Bahari ya rasu jiya bayan sanarwa da mai bada shawara ga shugan kasa Femi Adesina ya sanar yace.
Marigayin dai, bayan gwadashi da akayi an sameshi yana dauke da cutar koronabairos wanda kuma tuni an kaishi wurin jinya, Amma duk da haka ya rasu jiya jumma 17 ga watan Afrilu.
Za’a sanar da Jana’izar nan bada jimawaba acewar Femi Adesina.
A kawanakin baya dai ana ta rade radin cewa shuga Muhammadu Buhari ya dakatar da Abba Kyari, amma daga baya fadar shugan kasa ta fito ta karyata wannan jita jitan.